in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rukuni na uku na tawagar lokitocin da kasar Sin ta tura zuwa kasar Saliyo ya tashi daga Beijing
2015-01-14 16:42:13 cri
A yau Laraba da safe ne, rukuni na uku na tawagar lokitocin da kasar Sin ta tura zuwa kasar Saliyo ya tashi daga birnin Beijing, zuwa kasar Saliyo, inda zai shafe watanni biyu masu zuwa yana gudanar da aikin yaki da yin rigakafi da cutar Ebola a kasar don maye gurbin rukuni na biyu na tawagar likitocin dake kasar Saliyo. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China