Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Firayin ministan kasar Sin ya gana da manema labaru na gida da na kasashen waje 2008-03-18
A ran 18 ga wata da safe an rufe cikakken zama na farko na majalisar wakilan jama'ar duk kasar Sin ta karo na 11 a nan birnin Beijing. Bayan wannan taro, firayin ministan kasar Sin Wen Jiabao ya gana da manema labarun gida da na kasashen waje, inda ya ba da amsoshi kan tunanin neman cigaban kasar Sin a cikin shekaru 5 masu zuwa da batutuwan da ke jawo hankulan mutane sosai yanzu a nan kasar Sin
• Takaitaccen tarihin sabbin shugabannin kasar Sin 2008-03-15
Aminai 'yan Afrika, bisa labarin da kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya bayar an ce, a gun cikakken zama na taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da aka gudanar yau Asabar a nan birnin Beijing...
• An rufe taron shekara shekara na sabuwar majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin 2008-03-14
Yau a nan birnin Beijing, an rufe taron shekara shekara na farko na sabuwar majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin. A gun taron da aka shafe tsawon kwanaki 11 ana yinsa, 'yan majalisar fiye da 2000 da suka zo daga wurare daban daban na kasar Sin sun ba da shawarwarinsu...
• Maliya Mati, wata 'yar majalisar wakilai ta kasar Sin daga flanton Pamirs 2008-03-13
Yanzu kasar Sin na gudanar da tarurrukan majalisu biyu a nan birnin Beijing. A cikin wadanda ke halartar tarurrukan biyu, akwai wata 'yar majalisar wakilai ta musamman, sunanta Maliya Mati. A cikin 'yan majalisar wakilai ta kasar Sin a karo na 11 da yawansu ya kai 2987, garin Maliya Mati ya fi da nisa bisa birnin Beijing, babban birnin kasar. Maliya Mati ta fito ne daga gundumar Kezilesu mai...
• Kasar Sin soma sabuwar kwaskwarima kan hukumomin gwamnatinta 2008-03-12
A gun taron majalisar dokokin kasar Sin da aka yi a ran 11 ga wata, majalisar gudanarwa ta kasar Sin, wato gwamnatin kasar ta gabatar wa taron da wani shirin yin kwaskwarima kan hukumominta domin soma yin sabuwar...
• Taron manema labaru na ministan harkokin waje na kasar Sin Mr Yang Jiechi 2008-03-12
A lokacin da ake shirya tarurrukan shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da kuma majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa a kasar Sin, taron manema labaru na ministan harkokin waje yana jawo hankulan jama'a sosai. Da karfe 10 na safe na ran 12 ga wata, ministan harkokin waje na kasar Sin...
• Sin tana tsayawa tsayin daka wajen tsimin makamashi da rage gurbata muhalli 2008-03-11
"Muna fama da matsalar karancin makamashi, kuma muna fuskantar hali mai tsanani a fannin kiyaye muhalli." Ba a rasa sauraron irin wannan furuci ba a gun taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin da aka kira a cikin shekarun baya...
• Batun yaki da cin hanci da rashawa ya fi janyo hankulan wakilai mahalartan tarurrukan majalisu biyu da ake gudanarwa a kasar Sin 2008-03-10
Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, a yanzu haka dai, ana gudanar da taron shekara-shekara na hukumar koli ta mulkin kasar Sin wato majalisar wakilan jama'ar kasa a nan birnin Beijing. Ko fararen hula ko kusoshin gwamnatin kasar dukkansu sun ce, taron nan da ake gudanarwa, wani taro ne na...
• Ana gudanar da harkokin raya demokuradiyya da siyasa cikin taka tsantsan a kasar Sin 2008-03-07
Madam Hu Shaoyan, wata manomiya ce mai shekaru 34 da hauhuwa na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin. Yau da shekaru goma da suka gabata, Madam Hu ta bar garinta zuwa lardin Guangdong daya daga cikin yankuna da suka fi samun bunkasuwar tattallin arziki a kasar Sin domin cin rani
• Kasar Sin ta kara mai da hankali wajen raya tattalin arziki da zaman al'umma cikin halin daidaito 2008-03-06
Ana yin cikakken zama na farko na majalisar wakilan jama'a ta kasar Sin ta karo na 11 a nan birnin Beijing. A gun taron, za a ba da sharhi kan ayyukan da gwamnatin tsakiya ta yi a cikin shekaru 5 da suka gabata, kuma za a tabbatar da shirin bunkasuwar kasar a nan gaba.
• Rahoton gwamnatin kasar Sin yana tabbatar da fararen hula za su sami sakamakon cigaban kasar 2008-03-05
A cikin wannan rahoto, an yi amfani da hakikanan abubuwa da kididdiga lokacin da ake bayyana ayyukan da gwamnatin ta yi a cikin shekaru 5 da suka gabata. A waje daya kuma, an dauki hakikanan matakai da shawara kan yadda za a yi ayyukan shekarar da muke ciki
• Za a kira taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ba da jimawa ba 2008-03-04
A ran 5 ga wata, za a kira taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin a birnin Beijing, wadda ta kasance hukumar koli ta kasar Sin. Kakakin taron Jiang Enzhu ya yi bayani a ran 4 ga wata a birnin Beijing, cewa yanzu an riga an kammala dukkan ayyukan share fage ga taron. To, yanzu ga cikakken bayani.
• Sabuwar majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin ta bude taron shekara-shekara 2008-03-03
Ran 3 ga wata da yamma, mambobi fiye da dubu 2 na kwamitin harkokin kasar Sin na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin da suka fito daga wurare daban daban na kasar sun halarci farkon taron shekara-shekara na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin a karo na 11
• An yi dukkan ayyukan share fage sosai domin zama na farko na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa na 11 na kasar Sin 2008-03-02
Mr. Wu Jianmin, kakakin ba da labaru na zama na farko na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa na 11 na kasar Sin ya yi bayani kan ajandar wannan taron da za yi a nan gaba kadan da kuma ayyukan majalisar, Mr. Wu ya bayyana cewa, yanzu an yi dukkan ayyukan share fage sosai domin wannan taro, kuma za a bude taron bisa lokacin da aka tsayar wato a ran 3 ga wata a nan birnin Beijing. Yanzu ga cikakken bayani game da wannan labari.