Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta kafa sabbin yankuna 10 na inganta sabbin matakan shigar da kayayyaki kasar Sin
2020-11-04 15:36:15        cri
A jajibirin ranar bude bikin baje kolin kayayyakin da ake shigo da su kasar Sin karo na 3, ma'aikatar kula da cinikayya ta kasar Sin ta sanar da sabbin matakan fadada shigo da kayayyaki, sannan za ta kafa sabbin yakuna 10 na inganta shigo da kayayyaki kasar da kuma yankunan bunkasa kirkire-kirkire da za su maye tsoffin yankunan masana'antu dake gabas da yamma da kuma arewa maso gabashin kasar. Wadannan matakai za su bayyana kudurin kasar Sin na zurfafa bude kofa ga kasashen waje da inganta 'yancin cinikayya da kuma harkar shigo da kayayyaki da hidimomi da sayayya a kasar Sin. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China