Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi: Kyautata aikin raya fasahar Quantum a kasar Sin
2020-10-19 19:12:05        cri

 

 

 

Manyan jami'an kasar Sin sun halarci wani kwas a kwanakin baya, inda suka saurari wani bayanin da aka yi dangane da fasahar zamani ta Quantum. Ci gaban wannan fasaha zai tabbatar da samun fasahar sadarwa, da na'urori masu kwakwalwa na kamfuta mafi inganci a duniya.

A wajen wannan kwas, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ce, ana fuskantar babban sauyin yanayi na al'amuran duniyarmu, inda ake bukatar samun ci gaban fasahohi na zamani. Ya ce, dole ne a dora cikakken muhimmanci kan raya fasahar Quantum, don tsara wani shirin raya fasahar mai inganci, don tabbatar da samun babban ci gaba a wannan fanni. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China