Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta shirya gagarumin bikin murnar cika shekaru 40 da kafa yankin musamman na tattalin arziki na Shenzhen
2020-10-14 10:57:05        cri

Gwamnatin kasar Sin ta shirya gagarumin biki, na murnar cikar birnin Shenzhen dake kudancin lardin Guangdong, shekaru 40 da zama yankin tattalin arziki na musamman.

Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kolin JKS, kana jagoran hukumar gudanarwar rundunar sojin kasar Xi Jinping, ya halarci bikin da aka shirya. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China