Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya duba sojojin ruwa dake Chaozhou
2020-10-13 19:37:41        cri

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya duba sojojin ruwan 'yantar da al'umma dake Chaozhou a lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin, inda ya jaddada bukatar gina rundunar, ta yadda za ta dace da zamani. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China