Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Masana: Allurar rigakafin COVID-19 kirar Sin za ta ba da kariya na lokaci mai tsawo
2020-09-26 16:25:03        cri
Ofishin watsa labarai na gwamnatin kasar Sin, ya kira taron manema labarai a jiya, inda aka yi bayani game da ayyukan da suka shafi samar da allurar rigakafin cutar numfashi ta COVID-19. A halin yanzu, ana gwajin nau'o'i 11 na allurar rigakafin cutar COVID-19 kirar Sin kan mutane, kuma, nau'o'i 4 daga cikinsu, sun shiga mataki na uku cikin wannan gwaji. Wasu kwararru sun nuna cewa, allurar rigakafin ta kasar Sin, za ta iya ba da kariya na dogon lokaci ta fuskar rigakafin cutar numfashi ta COVID-19. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China