Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya taya Suga bisa zabensa a matsayin firaministan Japan
2020-09-16 19:40:09        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aikawa Yoshihide Suga sakon taya murna, bisa zabensa a matsayin firaministan kasar Japan.

A yau Laraba ne, sarki Naruhito, ya rantsar da sabon firaministan dan jam'iyyar Liberal Democrat mai mulkin kasar, bayan da aka zabe shi a wani zama da majalisar ta kira, don maye gurbin Shinzo Abe. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China