Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Kenya ta kulla yarjejeniya da EAGC don inganta Alkama da take samarwa
2020-09-10 10:48:19        cri
A jiya ne hukumar noman Alkama da sauran amfanin gona ta kasar Kenya(NCPB) ta kulla yarjejeniya da hukumar samar da hatsi ta gabashin Afirka(EAGC), a wani mataki na inganta alkamar da take samarwa.

Babban darektan hukumar Gerald Masila, ya bayyana cewa, gwamnati za ta kara saukaka hanyoyin shiga kasuwanni da tsaron abinci a shiyyar.

Masila ya shaidawa manema labarai a Nairobi, babban birnin kasar kenya cewa, yarjejeniyar za kuma ta kara bunkasa, da ma inganta harkokin na cinikayyar kayan abinci tsakanin Kenya da shiyyar.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China