Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Africa CDC: Sama da mutane miliyan 1.3 aka tabbatar sun kamu da COVID-19 a Afirka
2020-09-09 10:17:50        cri
Cibiyar kandagarki da hana yaduwar cututtuka ta Afirka (Africa CDC), ta bayyana jiya Talata cewa, yawan mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar numfashi ta COVID-19 a sassan nahiyar, ya haura 1,306,157.

Wata sanarwa da cibiyar ta fitar a jiyan, ta jaddada cewa, yawan mutanen da cutar ta halaka ya zuwa yanzu, ya karu zuwa 31,494.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China