Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Muhammad Shamsudden ya yi fashin baki game da alfanun dake tattare da shirya bikin baje kolin China CIFTIS 2020
2020-09-09 13:39:46        cri


Daga ranar 4 zuwa 9 ga wata ne, aka gudanar da bikin baje kolin ayyukan hidima na kasa da kasa na kasar Sin na shekarar 2020, wato China CIFTIS 2020 a takaice, wanda ya samu halartar kamfanoni sama da dubu 18 daga kasashe da shiyyoyin duniya sama da 148, bikin da aka kaddamar a daidai lokacin da tattalin arzikin duniya ke fuskantar kalubaloli sakamakon annobar COVID-19.

Abokin aikinmu Ahmad Fagam ya zanta da dakta Muhammad Shamsudden, wani masanin tattalin arziki daga tsangayar nazarin tattalin arziki ta jami'ar Bayero dake Kano, a Najeriya.

Ga fashin bakin da masanin yayi game da alfanun dake tattare da shirya bikin baje kolin a daidai wannan lokaci.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China