Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Liu He ya yi shawarwari da ministan harkokin kudin Amurka ta wayar tarho
2020-08-25 12:19:27        cri
A safiyar Yau Talata, mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiyar JKS, mataimakin firaministan kasar, kana jagoran shawarwarin tattalin arziki na Sin da Amurka Liu He ya yi shawarwari da wakilin cinikayya na kasar Amurka Robert Lighthizer da sakataren harkokin kudi na kasar Amurka Steven Mnuchin ta wayar tarho. Cikin zantawarsu, bangarorin biyu sun tattauna batutuwan daidaita manyan manufofin tattalin arziki da yadda aka aiwatar da yarjejeniyar cinikayya da Sin da Amurka suka daddale a matakin farko da sauransu, inda suka cimma matsayi daya kan samar da damammaki domin ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar cinikayya da kasashen biyu suka cimma a matakin farko. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China