Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Biden ya bayyana wadda za ta zama masa mataimakiya
2020-08-12 14:41:41        cri

A jiya ne, Joseph Robinette Biden, dan takarar shugaban kasar Amurka karkashin inuwar jam'iyyar Democratic, ya zabi madam Kamala Harris, 'yar majalisar dattawan kasar a matsayin mataimakiyarsa.

Biden ya sanar da kudurinsa ne a shafinsa ba sada zumunta a wannan rana, tare da aika wa masu goyon bayansa sakwanni ta wayar salula da Email. Tawagar yakin neman zaben Biden ta ce, yau Laraba ake sa ran Biden da Harris za su bayyana a gaban magoyan bayan jam'iyyar tare a jihar Delaware, wato garin Biden. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China