Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Manyan kusoshin JKS sun tantance wasu dokoki 2
2020-06-29 20:01:34        cri
Ofishin siyasa na tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ya kira taro a yau Litinin, inda aka tantance wasu dokoki 2, masu alaka da aikin raya harkar jam'iyyar a cikin rundunar sojojin kasar, gami da aikin zaben kananan jami'an jam'iyyar, inda babban magatakardan jam'iyyar Mista Xi Jinping ya halarci taron. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China