Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Manyan jami'an Sin da Amurka sun tattauna a Hawaii
2020-06-18 11:50:48        cri

Bisa gayyatar sakataren wajen Amurka Mike Pompeo, babban dan majalissar Sin Yang Jiechi, ya tattauna da Mr. Pompeon a jihar Hawaii ta Amurka, a ranekun Talata da Laraba.

Sassan biyu dai sun amince da nasarar da suka cimma yayin zantawar ta su, sun kuma yarda da aiwatar da yarjejeniyar da shugabannin kasashen su suka cimma a baya. Kaza lika sun amince da ci gaba da tuntubar juna da kara gudanar da shawarwari. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China