Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada aniyar cimma nasarar yaki da fatara yayin da ya ziyarci jihar Ningxia
2020-06-10 15:52:50        cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya jaddada aniyar cimma nasarar shirin gina wata al'umma mai matsakaiciyar wadata daga dukkan fannoni tare da cimma nasarar aiwatar da shirin yaki da fatara a kasar Sin.

Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kwamitin aikin soja na kasar, ya yi wannan tsokaci ne a lokacin rangadin da ya kai jihar Ningxia mai cin gashin kai ta kabilar Hui, dake shiyyar arewa maso yammacin kasar Sin.(Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China