Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya ziyarci birnin Yinchuan dake jihar Ningxia
2020-06-10 09:54:55        cri

A jiya Talata ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ziyarci birnin Yinchuan dake jihar Ningxia mai cin gashin kanta ta kabilar Hui dake arewa maso yammacin kasar Sin.

Xi ya ziyarci lambun kare halittu na yawon bude ido dake kusa da tsaunin Helan, don ganewa idanun sa irin ci gaba da aka samu, a fannin raya ayyukan noma, da kuma irin kokari da ake yi na karfafa matakan kare muhallin halittun dake tsaunin na Helan. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China