Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban kasar Sin ya taya murnar ranar cika shekaru 100 ta kafuwar jami'ar HIT
2020-06-07 16:43:20        cri
A yau Lahadi, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sako ga jami'ar fasahohin masana'antu ta Harbin, dake birnin Harbin na kasar Sin, don taya murnar kafuwar jami'ar shekaru 100 da suka wuce. Inda shugaban ya ce, bayan kafuwar sabuwar kasar Sin, wannan jami'a ta taka muhimmiyar rawa wajen horar da dimbin kwararru da masana, wadanda suka samar da gudunmowa matuka ga kokarin raya kasar Sin. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China