Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Firaministan kasar Sin ya jagoranci taron shugabanni masu kula da aikin tinkarar cutar COVID-19
2020-05-20 21:43:37        cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya jagoranci wani taro na shugabanni masu kula da aikin tinkarar cutar COVID-19 a kasar Sin, a yau Laraba, inda firaministan ya ce, za a kara kokarin kula da wasu wurare bisa canzawar yanayin annobar, don magance sake bullarta, kana za a kara kokarin hadin gwiwa da sauran kasashe don ganin bayan cutar cikin sauri. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China