Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jagoranci taron shugabannin yaki da annobar COVID-19
2020-05-14 20:00:27        cri
Alhamis din nan ne, babban sakataren kwamitin koli na JKS kana shugaban kasar Xi Jinping, ya jagoranci taron shugabanni kan yadda ake aiwatar da matakan kandagarki da hana yaduwar annobar COVID-19 yadda ya kamata.

Haka kuma, taron zaunannen kwamitin hukumar siyasa na kwamitin koli na JKS ya nazarci matakan da ake dauka don bunkasa daidaito da takara tsakanin masana'antu da yadda ake samar da kayayyaki.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China