Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sojojin Nijer da Najeriya sun hallaka 'yan Boko Haram a kalla 50
2020-05-06 13:21:16        cri

Hukumar tsaron kasar Nijer ta bayyana a jiya Talata cewa, sojin hadin gwiwa na Nijer da Najeriya sun hallaka 'yan Boko Haram a kalla 50 a ranar 3 ga wata.

A wata sanarwar da hukumar ta gabatar ta nuna cewa, a yammacin ranar 3 ga wata, rundunar sojin Nijer da Najerya cikin hadin gwiwa ta dakatar da motoci 10 na kungiyar Boko Haram a wani kauye dake dab da jihar Diffa, daga baya bangarorin biyu sun yi musanyar wuta, inda aka hallaka 'yan Boko Haram a kalla 50. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China