Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dabaru 5 da gwamnatin Trump ta dauka don tinkarar COVID-19
2020-04-28 19:33:50        cri
Kin amincewa da hakikanin yanayin da ake ciki, da watsi da barazana, gami da dora laifi kan wasu…Ko an taba ganin wadannan matakai a baya? Hakika dabarun da gwamnatin Trump ta dauka wajen tinkarar cutar COVID-19 a kasar Amurka, sun yi dai-dai da matakan da ta taba dauka don tinkarar batun matsalar sauyin yanayin duniya. Kasar Amurka ta saba daukar wadannan dabaru 5, kuma hakan kunnen kashi ne ga matakai na kimiyya da fasaha wajen daidaita matsaloli daban daban. (Bello Wang)

https://news.cgtn.com/news/2020-04-28/America-s-five-point-crisis-playbook--Q2yPzFdw52/index.html

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China