Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Afirka ta kudu ta kara makonni biyu na zaman gida
2020-04-10 21:04:36        cri
Shugaban kasar Afirka ta kudu Cyril Ramaphosa, ya sanar da cewa, kasarsa ta sake kara makonni biyu na zaman gida, da nufin rage yaduwar cutar numfashi ta COVID -19 a kasar.

Yanzu haka, kasar tana cikin dokar kulle na makonni biyu, dokar da ta shiga kwanaki na ashirin da daya. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China