Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya dasa bishiyoyi a Beijing
2020-04-03 19:17:22        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci da a rika mutunta yanayin halittu, da zaman jituwa tsakanin dan Adam da yanayin halittu, da kokarin gina kasar Sin mai kayatarwa.

Xi, har ila babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban rundunar sojojin kasar, ya bayyana haka ne Jumma'ar nan, yayin bikin dashen bishiyoyi a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China