Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Mahmud Inuwa Bello
2020-03-23 10:56:06        cri


A yayin da ake ci gaba da samun nasarar dakile cutar numfashi ta COVID-19 a fadin kasar, inda rahotanni da ke cewa, har yanzu ba a samu rahoton wanda ya kamu da cutar a birnin Wuhan inda wannan cuta ta bulla a baya ba.

Yanzu haka, harkoki sun fara dawo wa sannu a hankali a kasar Sin. Daga nan dakin mu na watsa shirye-shirye dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, abokin aikinmu Ibrahim Yaya, ya zanta da Mahmud Inuwa Bello, dan Najeriya daga jihar Filato da ke karatun digiri na uku a fannin kimiyar sararin samaniya a makarantar kimiya da fasaha dake Xi'an wato North Western Polytechnic, kan halin da suke ciki, amma ya fara tambayarsa kan matakan dakile cutar da mahukunta suka dauka a wurin da suke.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China