Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An samu rahoton sabbin mutane biyu da suka kamu da COVID-19 a Ghana
2020-03-19 20:11:22        cri
Shugaba Nana Addo Dankwa Akufo-Addo na kasar Ghana, ya bayyana a yau Alhamis cewa, an samu rahoton wasu sabbin mutane biyu da suka kamu da cutar COVID-19, adadin da ya kawo mutane 9 da suka harbu da cutar a kasar.

Shugaban ya sanar da haka ne, yayin wani taron addu'o'i da shugabannin wasu majami'u da ya gudana a fadar shugaban kasa. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China