Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ra'ayin Abba Garba, dalibin dake karatun digiri na 3 a kasar Sin, kan aikin dakile cutar COVID-19 a kasar
2020-03-15 18:30:51        cri

Wasu dalibai 'yan Najeriya dake karatu a kasar Sin sun gane ma idanunsu yadda al'ummar kasar suke iyakacin kokarin dakile cutar COVID-19, sa'an nan Abba Garba, dake karatun digiri na 3 a jami'ar Peking na kasar Sin, shi ne daya daga cikinsu. Bari mu saurari ra'ayinsa game da aikin dakile annobar a kasar Sin, a hirar da ya yi tare da Bello Wang.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China