Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sabbin mutane 8 sun kamu da cutar COVID 19 a babban yankin kasar Sin
2020-03-13 17:08:55        cri
Hukumar kiwon lafiya ta kasar Sin ta ba da labarin cewa, jiya Alhamis, karin mutanen da suka kamu da cutar COVID-19 a babban yankin kasar Sin, ya kai 8 , yayin da wasu karin mutane 7 suka rasu sakamakon cutar, kuma ana zaton wasu 33 sun kamu da cutar, sai kuma sabbin mutanen da suka warke daga cutar ya kai 1318.

Rahotani na cewa, a jiya karin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cuta wadanda suka komo bayan sun dawo daga kasashen ketare ya kai 3. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China