Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Karin mutanen da suka kamu da cutar COVID 19 a kasar Sin ya kai 427
2020-02-29 20:54:50        cri

Jiya Juma'a, karin mutanen da suka kamu da cutar COVID 19 a babban yankin kasar Sin ya kai 427, karin mutane da suka mutu sakamakon cutar ya kai 47, sannin karin mutanen da ake zaton su kamu da cutar ya kai 248.

Hakan ya kawo adadin mutanen da suka kamu da cutar a babban yankin kasar zuwa 79251, na wadanda ake zaton sun kamu kuma ya kai 1418. Adadin wadanda suka warke ya kai 39002, yayin da jimilar mutanen da suka mutu ya kai 2835, inda adadin mutanen da aka kebe don sa musu ido kuma ya kai 58233. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China