Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amurka ta tabbatar da kashe shugaban kungiyar al-Qaeda
2020-02-07 10:23:48        cri
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce Amurka ta kai wani samame a Yemen, wanda ya yi sanadin kashe Qasim al-Rimi, wanda ya asassa kungiyar al-Qaeda.

Wata sanarwa da fadar White House ta Amurka ta fitar, ta ruwaito Donald Trump na cewa, Amurka ta kai wani samame Yemen, da ya yi nasarar kashe Qasim al-Rimi, wanda ya asassa kungiyar al-Qaeda da matamakinsa Ayman al-Zawahiri.

Sanarwar ta ce mutuwar Qasim al-Rimi zai kara durkusar da kungiyar al-Qaeda da ma tasirinta a duniya. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China