Kwamitin yaki da annobar da ta bulla a kasar Sin ya yi ganawa
2020-02-06 20:57:08 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya jagoranci taron kwamitin yaki da annobar cutar numfashi da ta bulla a kasar, inda taron ya bayyana cewa, akwai bukatar mayar da hankali da daukar matakan kandagarki na kimiya a lokaci guda da dawo da aikin samar da kayayyaki kamar yadda aka saba. (Ibrahim Yaya)