![]() |
|
2020-01-17 15:21:21 cri |
Wanann shi ne karo na farko da Xi Jinping ya kai ziyara ketare a sabuwar shekara, kuma karon farko da shugaban kasar Sin ya kai ziyara kasar cikin shekaru 19 da suka gabata. A bana ne kuma ake cika shekaru 70 da kafuwar dangantakar diplomasiya tsakanin kasashen biyu. (Amina Xu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China