![]() |
|
2020-01-16 15:37:27 cri |
Shugaba Xi ya bayyana cewa, shekarar bana shekaru 70 ke nan da kulla dangantakar diplomasiyya a tsakanin Sin da Vietnam, an raya dangantakar dake tsakaninsu yadda ya kamata, wadda ta sa kaimi ga raya sha'anin tsarin gurguzu na kasashen biyu, tare da ba da gudummawa wajen samun bunkasuwa cikin lumana a yankin da ma duniya baki daya. (Zainab)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China