Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya tashi daga Beijing zuwa kasar Myanmar
2020-01-17 10:07:14        cri
A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing zuwa kasar Myanmar, don fara ziyarar aiki a kasar bisa gayyatar da takwaransa na kasar U Win Myint ya yi masa. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China