Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Iraniyawa sun yi makokin babban janar din kasar da aka kashe
2020-01-07 09:38:33        cri

Dubban Iraniyawa ne suka yi alhinin mutuwar janar Qassem Soleimani, jiya Litinin a birnin Tehran.

Jagoran addini na kasar Iran, Ayotollah Ali Khamenei ne ya jagoranci shirye-shiryen jana'izar da ta samu halartar shugaban kasar Hassan Rouhani da shugaban majalisar dokokin kasar Ali Larijani da babban mai shari'ar kasar, Ebrahim Reisi.

Kisan Soleimani ya jawo karuwar tankiya tsakanin Amurka da Iran.(Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China