Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping: Kawar da tashin hankali da maido da doka da oda ne gaban komai a yankin Hong Kong
2019-11-15 09:32:30        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bayyana daukar matakan kawar da tashe-tashen hankula, da maido da doka da oda a yankin Hong Kong, a matsayin buri mafi muhimmanci da aka sanya gaba.

Xi ya jaddada matsayin gwamnatin kasar Sin game da halin da yankin na Hong Kong ke ciki ne a jiya Alhamis, yayin da yake halartar taro na 11 na shugabannin kasashe mambobin kungiyar wanda ya gudana a birnin Brasilia, fadar mulkin kasar Brazil. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China