Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin da Girka na fatan inganta raya al'umma mai kyakkyawar makoma ta bai daya ga bil Adam
2019-11-11 20:03:28        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, wanda a yanzu haka ke ziyarar aiki a kasar Girka, ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar Prokopis Pavlopoulos a yau Litinin a Athens, inda shugabannin biyu suka amince da kara nuna amincewa da juna a fannin siyasa, da zurfafa hakikanin hadin kai, da kara musayar al'adu, ta yadda dadadden wayewar kan gabashi da yammacin duniya za su ba da gudummawa wajen gina al'umma mai kyakkyawar makoma ga daukacin bil-Adam. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China