Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#CIIE# Bai dace a kare fannin ilmi ko kara gibi a fannin kimiya da fasaha yayin da ake bunkasa tattalin arzikin duniya ba
2019-11-05 11:17:19        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Talata ya ba da muhimmin jawabi a yayin bude bikin baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigowa da su a kasar Sin karo na biyu, inda ya yi kira ga kasashe daban daban da su raya tattalin arzikin duniya mai salon bude kofa da yin kirkire-kirkire, a cewarsa, bai dace a rika yin kangiya a fannin ilmi ko kara fadada gibi a fannin kimiya da fasaha ba. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China