Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#CIIE#Xi Jinping: Sin za ta kara bude kasuwarta ga ketare
2019-11-05 11:15:13        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yau Talata cewa, Sin za ta ci gaba da bude kasuwarta ga ketare.

A cewarsa, Sin za ta kara mai da hankali kan habaka bukatun cikin gida, matakin da zai ingiza bunkasuwar tattalin arzikin Sin, da gaggauta raya kasuwar cikin gida, ta yadda zai taimaka wajen bunkasa tattalin arzikin Sin, hakan zai ba da dama ga ci gaban tattalin arzikin duniya. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China