Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#CIIE#Sin za ta ci gaba da raya shawarar "Ziri daya da hanya daya"
2019-11-05 11:32:08        cri
Yau Talata shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, kasarsa za ta ci gaba da raya shawarar "Ziri daya da hanya daya", da martaba manufar tattauna manyan manufofin hadin kai tare, da kafa dandalin hadin kai tare, da kuma more nasarorin da aka cimma sakamakon hadin kai tare, kana da kokarin yin komai a bayyane, ba tare da gurtaba muhalli ba, da tabbatar da buri mai inganci, da zai amfani rayuwar jama'a da manufofin ci gaba mai dorewa, ta yadda za a bunkasa shawarar ziri daya da hanya cikin inganci. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China