Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#CIIE#Xi ya ba da shawarwari uku kan yadda za a hade tattalin arzikin duniya waje guda
2019-11-05 10:39:36        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ba da shawarwari guda uku kan yadda za a dunkule tattalin arzikin duniya waje guda. Shugaba Xi ya bayyana haka ne, yayin da yake jawabin bude bikin baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigowa da su cikin kasar Sin karo na biyu yau a birnin Shanghai.

Na farko, hada kai wajen gina tsarin tattalin arziki na duniya mai salon bude kofa da hadin gwiwa, Na biyu, gina tsarin tattalin arzikin duniya mai salon bude kofa da kirkie-kirkire, sai na uku kuma na karshe, hada kai wajen gina tsarin tattalin tattalin duniya mai salon bude kofa da zai amfani da kowa.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China