![]() |
|
2019-11-05 10:33:09 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yau Talata cewa, ba wata kasa da za ta warware matsalar tattalin arzikin da duniya ke fuskanta ita kadai ba, don haka kamata ya yi, kasashe daban-daban su sanya tunanin tabbatar da muradun Bil Adama na bai daya a gaban komai, a maimakon ayyana moriyarsu a kan gaba. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China