Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Firaministan Sin ya isa Uzbekistan don halartar taron SCO
2019-11-01 19:54:03        cri

A yau Jumma'a ne, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya isa Uzbekistan, inda ake sa ran zai halarci taron firaministocin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai karo na 18 tare da gudanar da ziyarar aiki a kasar. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China