Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Li Keqiang: Sin za ta cimma muradun bunkasuwar tattalin arziki da al'umma a wannan shekara
2019-10-18 20:24:54        cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana a yau Juma'a a birnin Beijing cewa, a yayin da duniya ke fuskantar sauye-sauye, tattalin arzikin kasar Sin ya bunkasa ba tare da wata tangarda ba a farkon watanni 9 da suka gabata na bana, kuma alkaluman tattalin arziki daga manyan fannoni na tafiya yadda ya kamata. Ba shakka, Sin za ta cimma muradun bunkasuwar tattalin arziki da al'umma a wannan shekara. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China