Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mataimakiyar firaministan Sin za ta kai ziyara Madagascar, Namibiya da Ghana
2019-10-30 19:56:56        cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya sanar a yau Laraba cewa, mataimakiyar firaministan kasar Sin Sun Chunlan, za ta kai ziyarar aiki kasashen Madagascar da Namibiya da kasar Ghana, daga ranar 4 zuwa 13 ga watan Nuwanba mai kamawa, bisa gayyatar gwamnatocin kasashen uku.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China