Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya yi kira ga dukkan kabilun kasar Sin su hada hannu wajen samar da makoma mai haske
2019-09-27 15:29:24        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya nanata bukatar karfafa hadin kai a tsakanin al'ummar kasar Sin, yana mai kira ga dukkan kabilun kasar su hada hannu wajen samar da ci gaba da makoma mai haske ta bai daya.

Xi Jinping wanda shi ne Sakatare Janar na kwamitin tsakiya na JKS, kuma shugaban rundunar sojin kasar, ya yi kiran ne a yau Juma'a, yayin wani taron girmama wadanda suka bada gudunmuwa ga hadin kai da ci gaban kabilu. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China