Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya sanar da bude filin jirgin saman Daxing
2019-09-25 12:38:43        cri
A yau Laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya sanar da bude sabon filin jiragen sama na kasa da kasa dake yankin Daxing a nan birnin Beijing a hukumance.

Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban hukumar koli ta rundunar sojojin kasar, ya halarci bikin bude sabon filin jiragen saman na Daxing, bikin da ya gudana a harabar filin jiragen. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China