Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Firaministan kasar Sin ya tashi zuwa Rasha
2019-09-16 13:48:48        cri
A yau ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya bar birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin zuwa birnin St.Petresburg, don fara ziyarar aiki a kasar Rasha bisa gayyatar takwaransa na kasar Rasha Dmitry Medvedev.

A yayin ziyarar, Li da Medvedev za su yi ganawar da firaministocin kasashen Sin da Rasha suka saba yi karo na 24

Mai dakin Li. Cheng Hong da mamba a majalisar gudanarwar kasar Sin kana ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, na daga cikin wadanda za su rufawa Li Keqiang baya a wannan ziyara.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China