Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Firaministan kasar Sin zai ziyarci kasar Rasha
2019-09-09 19:28:48        cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta shaidawa taron manema labarai a Litinin din nan cewa, firaminisatan kasar Li Keqiang zai kai ziyarar aiki kasar Rasha daga ranar 16 zuwa 18 ga watan Satumba bisa gayyatar takwaransa na Rasha Dmitry Medvedev.

Madam Hua ta ce a lokacin ziyarar, Li da Medvedev za su yi ganawar firaministocin kasashen biyu karo na 24 da aka saba yi.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China