Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya bayyana muhimmancin tsaro a fannin intanet
2019-09-16 13:41:37        cri
Shugaba kasar Sin Xi Jinping, ya bayyana muhimmancin tsaro da tsarin kula da intanet ba tare da rufa-rufa ba mai salon kirkire-kirkire.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban kwamitin kolin sojojin kasar, ya bayyana hakan ne, cikin wani umarni da ya aikawa taron wayar da kan jama'a na mako guda game da tsaron intanet da aka bude a birnin Tianjin dake arewacin kasar Sin.

Shugaba Xi ya ce, ya kamata a kara zage damtse wajen ilimantar da jama'a, game da nauyin dake bisa wuyansu, da farin ciki da tsaro a fannin intanet. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China